Dublan

Source : Zaki Tankade Filawar Ki Kisa Bakar Huda Gishiri Sikari Da Mai Ki Motsa Sosai Sai Kisa Ruwa Amma Da Kadan Kadan Zakina Zubawa Kina Motasawa Har Ya Dade J...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : October 12, 2026

Step:

  1. Zaki tankade filawar ki kisa bakar huda,gishiri,sikari da mai,Ki motsa sosai Sai kisa ruwa amma da kadan kadan zakina zubawa kina motasawa har ya Dade jikan sa Dan kar ki cika Sai ki rufe shi na mintuna 10 kafin ki fara murzawa

    Dublanmatakin girki1 hoto Dublanmatakin girki1 hoto Dublanmatakin girki1 hoto
  2. Sai ki mu gutsirasu kana na kamar haka Sai ki murza sosai,ki kula: kar kirkiyi shi da kauri filan sosai akeson amurza shi Sai ki yanka daga sama amma karya kai karshe Sai ki barbada filawa

    Dublanmatakin girki2 hoto Dublanmatakin girki2 hoto Dublanmatakin girki2 hoto
  3. Ki matse karshen bakin kamar haka Sai ki kitsa shi har karshe Sai ki hade baikin biyu shknan Sai ki soya a mai me zafi

    Dublanmatakin girki3 hoto Dublanmatakin girki3 hoto Dublanmatakin girki3 hoto
  4. Ki daura ruwa a tukunya kisa lemon tsami ko tsamiya da sikari yayi ta dahuwa har Sai kinga yafara kunfa yayi kuma kauri Sai ki tsoma Diblan dinki aciki shikenan kingama, Idan lemon tsami kikayi amfani dashi zaki iya sa kala aciki shknn Sai ci

    Dublanmatakin girki4 hoto Dublanmatakin girki4 hoto Dublanmatakin girki4 hoto

Ingredients

  1. Kofi 2 na filawa
  2. Chokali 5 na mai
  3. Gishiri Rabin chokali na shayi
  4. Chokali 1 na sikari
  5. Chokali 1 na bakar fuda
  6. Ruwa
  7. Zumar dublan
  8. Sikari Kofi daya
  9. 1 Lemon tsami
  10. 1 1/2 Ruwan Kofi

Related Recipes

My Crunchy Potato Rolls

My Crunchy Potato Rolls

Unripe Plantain Chips

Unripe Plantain Chips

Gasheshshen kwai

Gasheshshen kwai

Vermicelli With Sugar

Vermicelli With Sugar

Gasashshen alale

Gasashshen alale

Bow tie dublan

Bow tie dublan

Aya

Aya

Cucumber and avocado smoothie

Cucumber and avocado smoothie