Shinkafa manja

Source : Zaki Wanke Nama Ki Sa Maggi Spice Ki Sa Ruwa Ki Dafaidan Ya Dahu Kisa Manja Ki Soya Kisa Scotch Bonnet Ki Soya Kisa Ruwa Ki Zuba Daddawa Da Maggi Da Sal...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : October 9, 2026

Step:

  1. Zaki wanke nama ki sa maggi spice ki sa ruwa ki dafa

  2. Idan ya dahu kisa manja ki soya kisa scotch bonnet ki soya kisa ruwa ki zuba daddawa da maggi da salt sai ki rufe

  3. Idan ya tafasa sai ki wanke rice kisa ki juya ki zuba albasa mai yawa sai ki jefa attarugu kurakura sai ki rufe ya dahu

  4. Done and serve


Ingredients

  1. Rice
  2. Palm oil
  3. Scotch bonnet
  4. Maggi
  5. Onion
  6. Maggi
  7. Daddawa
  8. Nama

Related Recipes

Southern beaten biscuits

Southern beaten biscuits

Instant Muffins Pizza

Instant Muffins Pizza

Moms Oriental Lamb in Thick soy sauce

Moms Oriental Lamb in Thick soy sauce

Chocolate truffle cake

Chocolate truffle cake

Hash brown pizza in Pan

Hash brown pizza in Pan

Rengginang Unyil

Rengginang Unyil

Cilantro Lime Rice

Cilantro Lime Rice