Source : A Fere Doya A Wanke Ta A Zuba A Tukunya A Zuba Mata Ruwan Dumi A Saka Mata Sugar Kadan Da Gishiri A Dafa Ta Idan Ta Dahu Sai A Saukea Sami Albasa Mai Ya...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Fatima Bint Galadima
at : October 7, 2026
Step:
A fere doya a wanke ta a zuba a tukunya a zuba mata ruwan dumi a saka mata sugar kadan da gishiri a dafa ta idan ta dahu sai a sauke
A Sami albasa mai yawa a yanka ta sai a jajjaga attaruhu
A dora mai a wuta idan yayi zafi sai zuba albasar akai idan ta fara soyuwa ruwan jikinta ya fito sai a zuba attaruhu akai a juya sannan a saka sinadarin dandano akai shima a juya a rufe idan tayi minti biyu sai a sauke