Kamun yara

Source : Zaa Hada Wadannan Kayan Gaba Daya A Wakesu Da Ruwa A Rege Kasa Da Tuwatsu Sannan A Jika Har Sai Sun Jiku Sai A Wanke A Markadasai A Sami Abin Tatar Koko...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : October 7, 2026

Step:

  1. Zaa hada wadannan kayan gaba daya a wakesu da ruwa a rege kasa da tuwatsu sannan a jika har sai sun jiku sai a wanke a markada

  2. Sai a sami abin tatar koko a taceshi sannan a rufe ya kwanta. Zaaga ruwa a saman gasaran sai a taceshi

  3. A sami tukunya mai tsafta a dora a wuta tare da ruwa a barshi ya tafasa sai a debi gasarar a cup a gauraya sannan a zuba mata wannan tafasasshen ruwan sannan a gauraya da sauri kar ya kulle. A barshi ya huce sannan a zuba suga da madara a bawa yara.

    Kamun yaramatakin girki3 hoto

Ingredients

  1. 2 cups Alkama
  2. 2 cups Dawa
  3. 1 cup Gero

Related Recipes

Fura da nono with coconut

Fura da nono with coconut

Arish potato burger

Arish potato burger

Fresh mango

Fresh mango

Rice pudding

Rice pudding

Crunchy tortilla wraps

Crunchy tortilla wraps

Lemon tsamiya

Lemon tsamiya

Scrambled eggs

Scrambled eggs

Moi moi with tofu sauce

Moi moi with tofu sauce