Kwadon Gurji

Source : Ki Fere Gurjinki Saiki Wanke Ki Yanka Yanda Kikeso Ki Yanka Albasa Da Tumatir Ki Zuba Akaiki Zuba Yajin Kuli Yajin Barkono Da Maggi Ki Juya Saiki Zub...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : October 2, 2026

Step:

  1. Ki fere gurjinki saiki wanke ki yanka yanda kikeso.

    Kwadon Gurji recipe step 1 photo Kwadon Gurji recipe step 1 photo Kwadon Gurji recipe step 1 photo
  2. Ki yanka albasa da tumatir ki zuba akai

    Kwadon Gurji recipe step 2 photo
  3. Ki zuba yajin kuli, yajin barkono da maggi ki juya saiki zuba mai kadan ki sake juyawa.

    Kwadon Gurji recipe step 3 photo Kwadon Gurji recipe step 3 photo Kwadon Gurji recipe step 3 photo

Ingredients

  1. Gurji
  2. Tumatir
  3. ganye Albasa mai
  4. Yajin kuli
  5. Yajin barkono
  6. Maggi
  7. Mai kadan

Related Recipes

Apple pie yogurt parfait

Apple pie yogurt parfait

Ofada stewAyamase

Ofada stewAyamase

Clark Griswold Nuthouse Chex Mix

Clark Griswold Nuthouse Chex Mix

Salad 3

Salad 3

Brown gravy or chicken gravy

Brown gravy or chicken gravy

Cinnamon dessert taco shells

Cinnamon dessert taco shells

Paten dankalin hausa

Paten dankalin hausa

Lobster Corn Chowder

Lobster Corn Chowder