Nadaddan kwai

Source : Da Farko Na Wanke Corn Peas Da Karas Ina Sannan Na Gurza Karas Da Albasa Da Tattasaisai Kisa Mai Kadan A Kasko Yayi Zafi Sai Kisa Kayan Ki Aciki Amma Ba...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : September 26, 2026

Step:

  1. DA farko na wanke corn,peas,da.karas ina sannan na gurza karas da albasa da tattasai

    Nadaddan kwaimatakin girki1 hoto
  2. Sai kisa mai kadan a kasko yayi zafi Sai kisa Kayan Ki aciki amma banda kwai ki soya sosai na minti 5 da dan gishiri Sai ki kwashe

    Nadaddan kwaimatakin girki2 hoto Nadaddan kwaimatakin girki2 hoto Nadaddan kwaimatakin girki2 hoto
  3. Ki fasa kwai ki kada shi sosai. Kisa mai kadan akasco saiki sa kwanki aciki Idan ya dauko dahuwa saiki sa Kayan da Kika soya kamar haka Sai ki nannade shi ahankali haka zakita nannadawa har hadin naki ya kare

    Nadaddan kwaimatakin girki3 hoto Nadaddan kwaimatakin girki3 hoto Nadaddan kwaimatakin girki3 hoto
  4. Gashi nan Ina ta nannadashi a hankali har karshe

    Nadaddan kwaimatakin girki4 hoto Nadaddan kwaimatakin girki4 hoto Nadaddan kwaimatakin girki4 hoto
  5. Shikenan ga sauki ga dadi ga kuma cika ciki

    Nadaddan kwaimatakin girki5 hoto Nadaddan kwaimatakin girki5 hoto Nadaddan kwaimatakin girki5 hoto

Ingredients

  1. 4 kwai
  2. 2 Karas
  3. Cokali 1 na corn
  4. Cokali 1 na peas
  5. Gishiri kadan
  6. Mai
  7. Tattasai
  8. Albasa
  9. Kifi

Related Recipes

Fried Yam and Peppered Stew a k a dundun

Fried Yam and Peppered Stew a k a dundun

Ginger burger/sandwich bread

Ginger burger/sandwich bread

Cucumber and avocado smoothie

Cucumber and avocado smoothie

Bausbausa

Bausbausa

Basbousa semolina cake

Basbousa semolina cake

Beef tacos rice

Beef tacos rice

Dublan

Dublan

Spicy chicken

Spicy chicken