Miyar kwai

Source : Zaki Wanke Kayan Miyarki Ki Yankasu Sirara Saiki Jajjaga Attaruhu Ki Samu Tukunya Ki Zuba Mai Idan Yayi Zafi Ki Zuba Tumatur Da Albasa Ki Kawo Attaruhu ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : September 25, 2026

Step:

  1. Zaki wanke kayan miyarki ki yankasu sirara saiki jajjaga attaruhu,ki samu tukunya ki zuba mai idan yayi zafi ki zuba tumatur da albasa ki kawo attaruhu da kika jajjaga ki zuba ki juya sosai

    Miyar kwaimatakin girki1 hoto Miyar kwaimatakin girki1 hoto Miyar kwaimatakin girki1 hoto
  2. Bayan kmr minti uku saiki zuba kayan kamshi da dandano ki juya sosai

    Miyar kwaimatakin girki2 hoto Miyar kwaimatakin girki2 hoto Miyar kwaimatakin girki2 hoto
  3. Ki kawo Kwanki ki fasa ki kada saiki zuba aciki Amma karki juya

    Miyar kwaimatakin girki3 hoto Miyar kwaimatakin girki3 hoto Miyar kwaimatakin girki3 hoto
  4. Saiki rufe sai bayan minti biyar saiki juya a hankali ki zuba koren tattasai da Jan tattasai da kika yanka kana saiki juya Amma a hankali

    Miyar kwaimatakin girki4 hoto Miyar kwaimatakin girki4 hoto Miyar kwaimatakin girki4 hoto
  5. Kmr minti biyu saiki sauke

    Miyar kwaimatakin girki5 hoto Miyar kwaimatakin girki5 hoto Miyar kwaimatakin girki5 hoto
  6. Zaki iyaci da shinkafa,taliya,ko doya

    Miyar kwaimatakin girki6 hoto Miyar kwaimatakin girki6 hoto Miyar kwaimatakin girki6 hoto

Ingredients

  1. Tumatur,attaruhu,albasa,tattasai
  2. Mai
  3. Kayan kamshi
  4. Sinadarin dandano
  5. Kwai
  6. Koren tattasai

Related Recipes

Dauphinois Potatoes

Dauphinois Potatoes

Wheat pap

Wheat pap

Bread cone

Bread cone

Spicy seafood supper

Spicy seafood supper

Akarakosai 1

Akarakosai 1

How to marinate chicken

How to marinate chicken

Cornflakes Nestum Cereal

Cornflakes Nestum Cereal

Vegetable rice with irish sauce and peppered chicken

Vegetable rice with irish sauce and peppered chicken