Source : Zaki Wanke Kayan Miyarki Ki Yankasu Sirara Saiki Jajjaga Attaruhu Ki Samu Tukunya Ki Zuba Mai Idan Yayi Zafi Ki Zuba Tumatur Da Albasa Ki Kawo Attaruhu ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by zhalphart kitchen
at : September 25, 2026
Step:
Zaki wanke kayan miyarki ki yankasu sirara saiki jajjaga attaruhu,ki samu tukunya ki zuba mai idan yayi zafi ki zuba tumatur da albasa ki kawo attaruhu da kika jajjaga ki zuba ki juya sosai
Bayan kmr minti uku saiki zuba kayan kamshi da dandano ki juya sosai
Ki kawo Kwanki ki fasa ki kada saiki zuba aciki Amma karki juya
Saiki rufe sai bayan minti biyar saiki juya a hankali ki zuba koren tattasai da Jan tattasai da kika yanka kana saiki juya Amma a hankali