Source : A Bare Agada Ayanka Gida Uku Sai A Fasa Kwai A Kadashi Sosai Sannan A Tsoma Agada A Ciki Sai A Saka Cikin Fulawa A Mai Da Cikin Kwai Sannan A Saka Cikin...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by ummusabeer
at : October 20, 2026
Step:
A bare agada ayanka gida uku sai a fasa kwai a kadashi sosai sannan a tsoma agada a ciki sai a saka cikin fulawa a mai da cikin kwai sannan a saka cikin garin burodi sannan a soya a mai