Source : Zaki Soya Jajjagen Ki Kisa Ruwa Idan Ya Tafasa Kisa Macaroni Da Maggi Da Curry Sai Ki Sa Salt Kadan Ki Rufe Ki Bar Shi Ya Dahu
Sent by NI'EEMA'S KITCHEN
Zaki soya jajjagen ki kisa ruwa idan ya tafasa kisa macaroni da maggi da curry sai ki sa salt kadan ki rufe ki bar shi ya dahu