Source : Zaki Soya Kayan Miya Ki Da Manja Sai Kisa Ruwa Kisa Maggi Da Spice Da Salt Sai Ki Rufe Ya Tausasai Ki Fere Doya Ki Yanka Yanda Kike Soidan Ruwan Ya Tafa...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by NI'EEMA'S KITCHEN
at : September 17, 2025
Step:
Zaki soya kayan miya ki da manja sai kisa ruwa kisa maggi da spice da salt sai ki rufe ya tausa
Sai ki fere doya ki yanka yanda kike so
Idan ruwan ya tafasa sai kisa doya ki a ciki kisa wake da ki ka per boiling ki juya ki rufe
Idan ya nuna zaki ga ya fashe sai kisa alaiyahu ki rufe idan yayi sai ki sauke