Source : Zakisa Alkama Da Flour Kadan A Bowl Sai Kisa Yeast Da Baking Powder Sai Ki Kwaba Da Warm Water Mai Dan Dauri Ba Sosai Basai Kisa A Warm Place Ya Tashi I...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by NI'EEMA'S KITCHEN
at : September 16, 2025
Step:
Zakisa alkama da flour kadan a bowl sai kisa yeast da baking powder sai ki kwaba da warm water mai Dan dauri ba sosai ba
Sai kisa a warm place ya tashi idan ya tashi sai ki fara suya