Source : Zaki Zuba Madara A Bowl Sai Ki Sa Sugar Kadan Sai Yarfa Ruwa Ki Kwaba Da Tauri Sai Ki Rika Diban Kwadin Kina Liliyawa Kaman Ballsai Ki Daura Mai A Wuta ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by NI'EEMA'S KITCHEN
at : September 16, 2025
Step:
Zaki zuba madara a bowl Sai ki sa sugar kadan Sai yarfa ruwa ki kwaba da tauri Sai ki rika diban kwadin kina liliyawa kaman ball
Sai ki daura mai a wuta Sai fara suya karki cika wuta kina kallo shi kar ya kone