Source : Zaki Fere Dankali Ki Wanke Sai Ki Yanka Shi Kisa Salt Ki Soyasausage Shi Ma Soyawa Zakiyi Kosa A Plate Tare Da Dankali Sai Kisa Ketchup
Sent by NI'EEMA'S KITCHEN
Zaki fere dankali ki wanke sai ki yanka shi kisa salt ki soya
Sausage shi ma soyawa zakiyi kosa a plate tare da dankali sai kisa ketchup