Source : Zaki Yanka Tomatoes And Attarugu Tattasai Da Albasasai Kisa Pan A Wuta Kisa Oil Ki Zuba Tomatoes Da Tattasai Da Attarugu Ki Soya Shi Sama Samasai Ki Kad...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by NI'EEMA'S KITCHEN
at : September 14, 2025
Step:
Zaki yanka tomatoes and attarugu,tattasai da albasa
Sai kisa pan a wuta kisa oil ki zuba tomatoes da tattasai da attarugu ki soya shi sama sama
Sai ki kada kwai ki zuba a ciki karki juya da huri ki bar shi kaman 2mins
Sai ki juya kisa maggi da curry da Dan salt sai kisa ugu ki rage wuta ki rufe sbd yayi steaming