Awara

Source : Zaki Jika Waken Suya Ki Kai Markade Idan Ankawo Ki Tsace Sai Ki Daura A Wuta Idan Yafara Tausa Sai Kisa Jajjagen Attarugu Da Albasa Da Ajino Da Gishiri ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : September 12, 2026

Step:

  1. Zaki jika waken suya ki kai markade idan ankawo ki tsace sai ki daura a wuta idan yafara tausa sai kisa jajjagen attarugu da albasa da ajino da gishiri da ruwan tsami zaki ga yana hadewa idan ya hade sai ki zuba abun tata ko buhu ki daura mishi Abu mai nauyi zaki ga ruwan na matswa idan ya matse sai ki yanka shi yanda kike so sai ki soya


Ingredients

  1. Waken suya
  2. Attarugu
  3. Albasa
  4. Ruwan tsami
  5. Ajino moto

Related Recipes

Gas meat

Gas meat

Spicy shahi paneer

Spicy shahi paneer

Spicy manchurian

Spicy manchurian

Savoury cookies

Savoury cookies

Fruit mint lemonade

Fruit mint lemonade

Makhana murmura namkin

Makhana murmura namkin