Hanjin ligidi

Source : Da Farko Ki Dora Tukunya Akan Wuta Sai Ki Dibi Chokali Uku Cikin Sikarin Ki Zuba Ki Dibi Ruwa Chokali 3 Cikin Ruwan Da Kika Tanada Ki Zuba Akan Sikarin ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : September 13, 2025

Step:

  1. Da farko ki dora tukunya akan wuta sai ki dibi chokali uku cikin sikarin ki zuba ki dibi ruwa chokali 3 cikin ruwan da kika tanada ki zuba akan sikarin,ki barshi ya narke idan ya narke ya dan yi ja sai ki zuba sauran ruwan da sikarin ki juya a hankali.

    Hanjin ligidimatakin girki1 hoto Hanjin ligidimatakin girki1 hoto Hanjin ligidimatakin girki1 hoto
  2. Sai ki zuba ruwan lemun tsamin ki juya ki rage wutan kina juyawa a hankali akai akai har ruwan sikarin ya dan ragu ya fara danko sai ki zuba flebo ki juya ki kashe wutan ki barshi ya dan sha iska kadan.Dama kin nada kwarkwaronki da parchment paper kin like shi da selotape sai ki samu roba meh fadi ki zuba shinkafa danya a ciki ki soka kwarkwaron ciki yanda zeh rike shi sai ki zuba hadin sikarin a ciki a hankali da chokali idan ya dan fara kamewa seh ki soka tsinken straw da kika yayanka.

    Hanjin ligidimatakin girki2 hoto Hanjin ligidimatakin girki2 hoto Hanjin ligidimatakin girki2 hoto
  3. Seh ki aje shi har ya kame shikenan seh sha

    Hanjin ligidimatakin girki3 hoto

Ingredients

  1. 1 Sikari kofi
  2. 1 Ruwa kofi
  3. 1 Lemun tsami
  4. Flabo na vanilla 1/4 karmin chokali

Related Recipes

Kunun gyada meh cucumber

Kunun gyada meh cucumber

Waina da miyar gyada

Waina da miyar gyada

Shelpek flat bread

Shelpek flat bread

Stir fried potatoes with veggies and gizzard

Stir fried potatoes with veggies and gizzard

Cinnamon roll meh nutella

Cinnamon roll meh nutella

Mandula

Mandula

Fried yam and sauce

Fried yam and sauce

Baked beans curry

Baked beans curry