Source : Zaki Zuba Sugar Da Butter A Bowl Ki Ta Juya Har Sugar Ya Narke Sai Kisa Flour Da Milk Da Baking Powder Da Pinch Of Salt Mix Together Than Add Water Sai ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by NI'EEMA'S KITCHEN
at : September 11, 2026
Step:
Zaki zuba sugar da butter a bowl ki ta juya har sugar ya narke sai kisa flour da milk da baking powder da pinch of salt mix together than add water sai ki juya ki hada sosai kwabin mai tauri zaki yi sai ki daura mai a wuta sai ki rika diban dough din kina sa wa a mai