Alawar madara

Source : Abubuwan Da Muke Bukatazaki Samu Tukunya Ki Zuba Sukari Da Ruwa Saiki Juya Ki Barshi Ya Dahu Ki Barshi Ya Dahu Kamar Minti Biyar Har Sai Kinga Yayi Kau...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : September 10, 2026

Step:

  1. Abubuwan da muke bukata

    Alawar madaramatakin girki1 hoto
  2. Zaki samu tukunya ki zuba sukari da ruwa saiki juya ki barshi ya dahu

    Alawar madaramatakin girki2 hoto Alawar madaramatakin girki2 hoto Alawar madaramatakin girki2 hoto
  3. Ki barshi ya dahu kamar minti biyar har sai kinga yayi kauri

    Alawar madaramatakin girki3 hoto Alawar madaramatakin girki3 hoto
  4. Saiki kawo butter da vanilla flavour ki zuba ki juya

    Alawar madaramatakin girki4 hoto Alawar madaramatakin girki4 hoto Alawar madaramatakin girki4 hoto
  5. Bayan kin juya saiki sauke kasa ki kawo madara ki dinga zubawa kina tukawa har Yayi tauri

    Alawar madaramatakin girki5 hoto Alawar madaramatakin girki5 hoto Alawar madaramatakin girki5 hoto
  6. Ki samu leda ki shafa mai akai saiki sa brush ki shafe ko ina sbd kar ya kama ledar saiki juye madarar akai ki kawo muciya ki shafa mai ajikinta ki dinga murzawa har yayi fadi

    Alawar madaramatakin girki6 hoto Alawar madaramatakin girki6 hoto Alawar madaramatakin girki6 hoto
  7. Saiki kawo cookies cutter kiyi yanka dashi sbd yabada design me kyau

    Alawar madaramatakin girki7 hoto Alawar madaramatakin girki7 hoto Alawar madaramatakin girki7 hoto
  8. Shikenan mungama Alawar madararmu

    Alawar madaramatakin girki8 hoto Alawar madaramatakin girki8 hoto Alawar madaramatakin girki8 hoto
  9. Alawar madaramatakin girki9 hoto Alawar madaramatakin girki9 hoto

Ingredients

  1. 2 kofi madara
  2. 1 kofi sukari
  3. 1 cokali butter
  4. 1/2 cokali vanilla flavour
  5. 2 cokali kai

Related Recipes

How to White gravy

How to White gravy

Powered milk made from soya beans

Powered milk made from soya beans

Potato and beetroot salad

Potato and beetroot salad

Nasi Goreng

Nasi Goreng

BALTI Gosht

BALTI Gosht

Home made mayonnaise

Home made mayonnaise

Yam balls

Yam balls

Pork Kimchi Ramen

Pork Kimchi Ramen