Source : Zaki Zuba Kan Sa Pot Ki Wanke Shi Ki Daura A Wuta Idan Ya Tafasa Sai Ki Zubar Da Ruwa Kiyi Haka Sau Uku Saboda Danko Sai Kisa Kayan Kamshi Maggi Tafarnu...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by NI'EEMA'S KITCHEN
at : September 10, 2025
Step:
Zaki zuba kan sa pot ki wanke shi ki daura a wuta idan ya tafasa sai ki zubar da ruwa kiyi haka sau uku saboda danko sai kisa kayan kamshi,maggi,tafarnuwa, diyar miya, jajjage,da manja kadan da oil kadan sai ki rufe yayi tayi sai ya nuna