Source : Zaki Fere Doya Ki Ki Wanke Sai Kiyi Grating Sai Kisa A Bowl Kisa Egg Guda 4 Sai Maggi And Curry Jajjagen Attarugu Da Tattasai Sai Ki Juyasai Ki Kulla Sh...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by NI'EEMA'S KITCHEN
at : September 9, 2025
Step:
Zaki fere doya ki ki wanke sai kiyi grating
Sai kisa a bowl kisa egg guda 4 sai maggi and curry jajjagen attarugu da tattasai sai ki juya
Sai ki kulla shi a Leda fara
Sai ki dafa shi idan ya dahu sai ki sauke ki bude shi ya sha iska sai ki yanka shi
Sai ki kada kwai guda 4 kisa maggi sai ki daura mai ki fara soyawa idan yayi sai ki juya dayan side din