Hanjin ligidi

Source : Kisa Sukari A Tukunya Ki Aza A Wuta Ki Barshi Har Ya Fara Narkewa Sai Ki Matse Ruwan Lemon Juice Sami A Cikin Ki Jefa Tsamiyar Kina Juyawa Idan Ya Fara...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : September 6, 2026

Step:

  1. Kisa sukari a tukunya ki aza a wuta ki barshi har ya fara narkewa sai ki matse ruwan lemon juice Sami a cikin ki jefa tsamiyar kina juyawa. Idan ya fara kumfa to yayi sai ki sauke.

    Hanjin ligidimatakin girki1 hoto Hanjin ligidimatakin girki1 hoto Hanjin ligidimatakin girki1 hoto
  2. Da kin sauke sai kisa a fankon jarida ko wani container ki sakala tootpick

    Hanjin ligidimatakin girki2 hoto Hanjin ligidimatakin girki2 hoto

Ingredients

  1. Kofi 2 na sukari
  2. 2 Lemon tsami
  3. 1 Tsamiya kwara
  4. Toothpick

Related Recipes

Exotic drink

Exotic drink

Homemade chocolate 2

Homemade chocolate 2

2macroni

2macroni

Burger bread

Burger bread

Potato pie

Potato pie

Yam egg sauce

Yam egg sauce

Samosa sheet crackers

Samosa sheet crackers

Moringa jollop rice

Moringa jollop rice