Peppered fish

Source : Ki Jajjaga Ataruhu Saiki Yanka Albasa Da Yawa Ki Jajjaga Tafarnuwa Kisa Tukunya Da Mai Kadan Saiki Zuba Tafarnuwa Albasa Da Ataruhu Ki Soya Sama Sama S...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : September 16, 2025

Step:

  1. Ki jajjaga ataruhu saiki yanka albasa da yawa ki jajjaga tafarnuwa.

  2. Kisa tukunya da mai kadan saiki zuba tafarnuwa, albasa da ataruhu ki soya sama sama sannan kisa maggi, onga, Kori da thyme ki juya. Kisa kifin ki juya da hankali saiki rufe kiyi kasa da wutan zuwa yan mintuna.


Ingredients

  1. Kifi soyayye
  2. Ataruhu
  3. Albasa
  4. Mai
  5. Kayan dandano
  6. Kayan kamshi
  7. Tafarnuwa
  8. Koren tattasai

Related Recipes

Chips n onion sauce

Chips n onion sauce

Semovita masa

Semovita masa

Fried Yam and Stew

Fried Yam and Stew

Chicken balls

Chicken balls

Turkish Dinner Rolls | Potato Dinner Rolls | Potato Buns | Turkish Pogaca | POAA

Turkish Dinner Rolls | Potato Dinner Rolls | Potato Buns | Turkish Pogaca | POAA

Tuwon shinkafa da taushe

Tuwon shinkafa da taushe

Chicken Biryani Made in Instant Pot

Chicken Biryani Made in Instant Pot

Pancacon

Pancacon