Tuwon shinkafa da taushe

Source : Ki Gyara Shinkafanki Saiki Wanke Tas Ki Jikata Zuwa 2hrs Ki Daura Ruwa Ya Tafasa Saiki Zuba Shinkafan Ki Barta Ta Nuna Saiki Tuka Kisa Mata Garin Semo ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 1, 2026

Step:

  1. Ki gyara shinkafanki saiki wanke tas ki jikata zuwa 2hrs.

  2. Ki daura ruwa ya tafasa saiki zuba shinkafan ki barta ta nuna. Saiki tuka kisa mata garin semo kadan ki kara tukawa, ki barta a low heat for 15 to 20mins ki kara tukawa ki kwashe.

  3. Ki tafasa namanki da spring onion, ginger, garlic, maggi and salt.

  4. Saiki zuba stew dinki cikin tafashan kisa palm oil, scorch bonnet(amma guda guda karki daka) groundnut and yakuwa.

  5. Idan ya kusan yi, ki murje ataruhun cikin miyan kisa onga and spinach saiki sauke.


Ingredients

  1. White rice
  2. Stew
  3. Scotch bonnet
  4. Beef
  5. Maggi
  6. Salt
  7. Palm oil
  8. Onga
  9. Spring onion
  10. Yakuwa
  11. Spinach
  12. Ginger
  13. Garlic
  14. Groundnuts

Related Recipes

Pork Ginataan

Pork Ginataan

Pizza dough

Pizza dough

Cheesy mini croissants with coleslow salad

Cheesy mini croissants with coleslow salad

Malaysian Creamy Chicken Curry

Malaysian Creamy Chicken Curry

White rice with stew and dodo

White rice with stew and dodo

Farfesun kaza

Farfesun kaza

Green salad

Green salad

Protein ladoo

Protein ladoo