Gullisuwa

Source : Ki Zuba Madaranki A Bowl Ki Jika Siga Da Ruwa Kofi Biyu Saikiyi Ta Juyawa Har Sai Ya Narke Ki Dinga Zuba Ruwan Sigan Kadan Kadan A Cikin Madaran Kina J...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : August 26, 2026

Step:

  1. Ki zuba madaranki a bowl.

  2. Ki jika siga da ruwa Kofi biyu saikiyi ta juyawa har sai ya narke. Ki dinga zuba ruwan sigan kadan kadan a cikin madaran kina juyawa har ta hade jikinta. Kartayi tauri sosai kuma kartayi ruwa.

  3. Sai kina mulmulata kanana kanana harki gama. Ki zuba mai idan yay zafi saiki soya.

    Gullisuwa recipe step 3 photo

Ingredients

  1. 9 Madara Kofi
  2. 2 Siga Kofi
  3. Mai
  4. Ruwa

Related Recipes

Crunchy meat pie

Crunchy meat pie

Sertous spaghetti

Sertous spaghetti

Kids treat frozen chocolate bananas

Kids treat frozen chocolate bananas

Gurasa patheera

Gurasa patheera

Creamy Shrimp

Creamy Shrimp

Instant pot sloppy joes II

Instant pot sloppy joes II

Ofada rice and sauce

Ofada rice and sauce

Heavenly Tomato Salad

Heavenly Tomato Salad