Seh ki zuba hantar ki ki juya ki sa dandano,gishiri da kayan kanshi idan kina so.seh ki zuba shinkafa ki juya ko ina ya hade seh ki zuba light soy sauce ki juya ki kawo sweet corn dinki ki juya ya hade seh ki zuba koren tattasai ki juya kisamu foil paper ko buhu meh tsafta ki rufe saman tukunyar ki rufe da murfin ki rage wutar ki barshi ya turara.seh ki sauke a ci lafiya.