Gullisuwa

Source : Zaki Samu Bowl Ki Zuba Madara Ki Zuba Sugar Da Vanilla Flavor Saiki Zuba Zuba Ki Kwaba Yayi Tauri Ki Shafa Mai A Hannunki Saiki Dinga Mulmula Har Kigama...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : September 1, 2026

Step:

  1. Zaki samu bowl ki zuba madara ki zuba sugar da vanilla flavor saiki zuba zuba ki kwaba yayi tauri ki shafa mai a hannunki saiki dinga mulmula har kigama saiki dora mai a pan idan yayi zafi saiki zuba ki soya Amma ki tsaya akai ki dinga turning sbd karta kone idan Yayi brown saiki tsane

    Gullisuwa recipe step 1 photo Gullisuwa recipe step 1 photo Gullisuwa recipe step 1 photo

Ingredients

  1. 2 cups milk (powder)
  2. 2 tblsp sugar
  3. Vanilla flavor (drop)
  4. Water
  5. Oil for frying

Related Recipes

Shahi Firni

Shahi Firni

Coconut Chutney

Coconut Chutney

Bologna Sandwich Spread

Bologna Sandwich Spread

Bombay Masala Sandwich

Bombay Masala Sandwich

Banana and dates smoothie

Banana and dates smoothie

Pineapple and watermelon lemonade

Pineapple and watermelon lemonade

Crispy Fried Shallot

Crispy Fried Shallot