Source : Zaki Samu Bowl Ki Zuba Madara Ki Zuba Sugar Da Vanilla Flavor Saiki Zuba Zuba Ki Kwaba Yayi Tauri Ki Shafa Mai A Hannunki Saiki Dinga Mulmula Har Kigama...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by zhalphart kitchen
at : September 1, 2026
Step:
Zaki samu bowl ki zuba madara ki zuba sugar da vanilla flavor saiki zuba zuba ki kwaba yayi tauri ki shafa mai a hannunki saiki dinga mulmula har kigama saiki dora mai a pan idan yayi zafi saiki zuba ki soya Amma ki tsaya akai ki dinga turning sbd karta kone idan Yayi brown saiki tsane
Ingredients
2 cups milk (powder)
2 tblsp sugar
Vanilla flavor (drop)
Water
Oil for frying
Related Recipes
Cut down on Mountain bowls cereal Meal prep for kids