Meat pies

Source : A Sami Roba Me Tsafta A Tankade Fulawa Sannan A Saka Butter A Juya Har Ta Zama Gari 1 Sai A Saka B/p A Zaka Maggie Knorr Guda 4 Dunkule Guda 2 Sai Gis...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : August 13, 2026

Step:

  1. A sami roba me tsafta a tankade fulawa. Sannan a saka butter a juya har ta zama gari 1. Sai a saka b/p a zaka Maggie knorr guda 4 dunkule guda 2 sai gishiri Dan kadan a juya.

  2. A FASA kwai akai sannan a zuba ruwan dumi a kwaba. Kwabin me taushi za ayi, Idan yana makalewa a Hannu sai a shafa butter a buga ya zama abu 1. A barshi ya hade jikinta na twahon mintuna 5.

  3. A barbada fulawa a kana abin murji sai a murza a yayyanka. A fada da a fitar da shafe sannan a saka nama a danne bakin ko a saka a abin yin meat pie a danne.

  4. Idan an gama sai a soya a wuta madaidaici saida kar ya kone

    Meat piesmatakin girki4 hoto

Ingredients

  1. Rabin kwano na fulawa
  2. Butter guda 1 simas
  3. cokali Baking powder karamin
  4. Ruwan dumi domin kwabawa
  5. Spices me laushi sosai
  6. Magi knorr guda 4 dungule 2
  7. Gishiri Dan kadan
  8. 1 Kwai guda
  9. Hadin filling duk wanda ake so. Nawa dai zallan nama ne da alba
  10. h

Related Recipes

Better leaf stew

Better leaf stew

Steam RVC

Steam RVC

Buns din alkama da fulawa me chakuleti

Buns din alkama da fulawa me chakuleti

Farfesun kifi me dankalin turawa da albasa

Farfesun kifi me dankalin turawa da albasa

Faten dankalin turawa me alayyahu

Faten dankalin turawa me alayyahu

Yam nest

Yam nest

Cup cake

Cup cake

Lemon goba na musamman me whipping cream

Lemon goba na musamman me whipping cream