Source : Da Farko Ki Samu Tukunyarki Babba Wanda Taliyarki Zata Zauna Ciki Ba Seh Kin Karya Ta Ba Seh Ki Jera Taliyar Ciki Kikawo Tumatur Dinki Da Shambo Bayan K...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by mhhadejia
at : August 11, 2026
Step:
Da farko ki samu tukunyarki babba wanda taliyarki zata zauna ciki ba seh kin karya ta ba seh ki jera taliyar ciki,kikawo tumatur dinki da shambo bayan kin yanka kanana ki jera a gefe.ki zuba tafarnuwarki bayan kin yanka kanana da albasa.
Seh ki zuba carrot dinki da green beans bayan kin yankasu da namanki da kika yanka kanana da ruwan naman seh ki zuba mai,dandano,kayan kanshi da gishiri. Sannan ki zuba ruwa dai dai misali,idan beh isa ba kina iya karawa yayin dahuwa.
Seh ki dora kan wuta kina dubawa akai akai har ya dahu.
Ingredients
1 Spaghetti leda
Nama
Carrot
Green beans
Tumatir
Albasa
Shambo
Tafarnuwa
Dandano
Kayan kanshi
Mai
Ruwa
Gishiri
Related Recipes
Pita bread pockets
Blue hawaii
Tuwon shinkafa da miyar agushi
Kunun gyada
Shelpek flat bread
Boiled stir fried potatoes with chicken liver sauce