Source : Zaki Hada Duka Kayanki A Waje Daya Barda Butter Sai Ki Mutsa Sosai Har Sai Sun Hade Jikinsu Koma Kwa Binki Yazama Yana Kama Hannun Ki Sai Kisa Butter ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Sumy's delicious
at : August 10, 2026
Step:
Zaki hada duka kayanki a waje daya barda butter
Sai ki mutsa sosai har sai sun hade jikinsu koma kwa binki yazama yana kama hannun ki
Sai kisa butter shima ki cakuda sannan ki bugashi natsawon mintuna 15 har dai kinga zaki iya Jan kwabin naki
Sai ki sha fa mai a kwano kisa shi kwabin aciki ki rug kisa shi arana ko waje me dumi har sai ya tashi na awa 1
Sai ki Kara bugashi kadan sannan ki raba kwabin 3 daya kisa Kala na abinci ruwan lemo daya kuma ruwan chakolat daya koma ki barshi yanda yakw
Sai kisashi a pan Dinki ki barshi ya Kara tashi saiki kunna abun gashen ki yayi zafi sai ki gasa wutar kasa kasa amma