Shinkafa da miyar jajjage

Source : Ki Wanke Shinkafar Ki Ki Zuba A Tukunya Ki Zuba Ruwa Idan Ta Tafasa Tayi Rabin Dahuwa Sai Ki Wanke Kisa Gishiri Kadan Ki Saka Ruwa Ki Mayar Tukunya Idan...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : July 30, 2026

Step:

  1. Ki wanke shinkafar ki ki zuba a tukunya ki zuba ruwa idan ta tafasa tayi rabin dahuwa sai ki wanke kisa gishiri kadan ki saka ruwa ki mayar tukunya idan ta tso tse ta dahu sai a sauke

  2. Ki wanke Kayan miyanki ki yayyanka su ki wanke kaxarki ki tafasata da Kayan kamshi albasa da sinadarin dandano sai ki tafasa ta ki soyata

  3. Ki zuba mai a tukunya ki zuba Kayan miyan ki soyasu sai kisa sinadarin dandano kisaka kaxar ki rufe suyi minti goma sai ki sauke


Ingredients

  1. Shinkafa
  2. Timatir
  3. Attaruhu
  4. Albasa
  5. Man gyada
  6. Sinadarin dandano
  7. Gishiri
  8. Kaza

Related Recipes

Dinner rolls

Dinner rolls

Stir fry couscous

Stir fry couscous

Hot milk sponge cake

Hot milk sponge cake

Tamarind drink

Tamarind drink

Apple and pineapple juice

Apple and pineapple juice

Moi moi

Moi moi

Home made cuppucino

Home made cuppucino

Jollof rice

Jollof rice