Sarrafaffan caras,gurji da kuran tattasai

Source : Da Farko Zaki Yanka Kayanki Yanda Kikesusai Kisa Mai Kadan Da Albasar Ki Kidan Bashi Tsoro Sai Kisa Sauran Kayan Aciki Zaki Iya Sa Ruman Naman Ki Kadan ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : August 5, 2026

Step:

  1. Da farko zaki yanka kayanki yanda kikesu

    Sarrafaffan caras,gurji da kuran tattasaimatakin girki1 hoto
  2. Sai kisa mai kadan da albasar ki kidan bashi tsoro sai kisa sauran Kayan aciki zaki iya sa ruman naman ki kadan aciki sai Kayan kanshi damn dandano ki juyasu su fara suyuwa sai ki rage wuta ki rufe zuwa mintuna2 haka sai ki sauke

    Sarrafaffan caras,gurji da kuran tattasaimatakin girki2 hoto Sarrafaffan caras,gurji da kuran tattasaimatakin girki2 hoto Sarrafaffan caras,gurji da kuran tattasaimatakin girki2 hoto

Ingredients

  1. Karas
  2. gurji
  3. Kuran tattasai
  4. Kayan kanshi
  5. Kayan dandano
  6. Mai
  7. Albasa

Related Recipes

Jollof Rice 2

Jollof Rice 2

Fluffy Omelette and Fried plantain

Fluffy Omelette and Fried plantain

Yam and Unripe Plantain Pottage

Yam and Unripe Plantain Pottage

Fried rice

Fried rice

Sweet potato

Sweet potato

Awara

Awara

Semolina masa

Semolina masa

Awara sauce

Awara sauce