Source : Ki Samu Roba Mai Fadi Saiki Zuba Garin Whipped Cream Aciki Saiki Zuba Milk Mai Sanyi Kiyi Mixing Da Mixer Har Sai Ya Kumbura Sosai Saiki Zuba Vanilla S...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : August 19, 2026
Step:
Ki samu roba mai fadi saiki zuba garin whipped cream aciki saiki zuba milk mai sanyi. Kiyi mixing da mixer har sai ya kumbura sosai saiki zuba vanilla sannan ki raba ki zuba colour yanda kikeso.