Dafa duka mai manja,alayyahu da daddawa

Source : Zaki Yanka Albasa Tattasai Da Tumatur Kisoyasu Da Manjasaiki Daka Daddawar Ki Itama Kihada Da Kayan Miyan Kisa Ruwa Kadan Da Dandano Yanda Zasu Dahu Nad...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : July 4, 2026

Step:

  1. Zaki yanka albasa tattasai da tumatur kisoyasu da manja

  2. Saiki daka daddawar ki itama kihada da kayan miyan kisa ruwa kadan da dandano yanda zasu dahu nadan mintuna Kafin. Ki tsaida ruwan shinkafarki

  3. Bayan mintuna saiki sa ruman naman ki kikara ruwa daidai yanda zata dafa miki shinkafar ki

  4. Idan shinkafa ki ta dahu kiyanka alayyahun ki kisa gishiri kiwanke shi

  5. Sai sa acikin shinkafar bayan yadan dahu na mintuna kadan saiki sauke shi ace lfy

    Dafa duka mai manja,alayyahu da daddawamatakin girki5 hoto

Ingredients

  1. shinkafa
  2. Manja
  3. Ruman nama
  4. kayan kanshi
  5. Dandano
  6. Gishiri
  7. Alayyahu
  8. Daddawa
  9. Tattasai
  10. Albasa
  11. Tumatur

Related Recipes

Dafa duka

Dafa duka

Bread and egg

Bread and egg

Moi moin semovita

Moi moin semovita

Iloka

Iloka

Potatoes donut pie

Potatoes donut pie

Tuwon shinkafa

Tuwon shinkafa

Cake

Cake

Rice and Beans with Chicken Stew

Rice and Beans with Chicken Stew