Dafa duka

Source : Da Farko Zaki Wanke Shinkafar Ki Da Ruwan Zafi Hikimar Wanke Ta Da Ruwan Zafi Shine Bazata Chabe Miki Ba Zata Dahu Tayi Warawarasai Kisa Mai A Wuta Kiso...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : June 27, 2026

Step:

  1. Da farko zaki wanke shinkafar ki da ruwan zafi hikimar wanke ta da ruwan zafi shine bazata chabe miki ba zata dahu tayi warawara

  2. Sai kisa mai a wuta kisoya albasa Da jajjagaggun Kayan miyan ki kisa Kayan kanshi Dana dandano ki motsa su harsai sun soyu

  3. Sai kisa ruman namanki ki Kara ruwa daidai wanda zai dafa miki shinkafar ki

  4. Sai kisa kisa shinkafar ki Idan ruwanki ya tafasu

  5. Nayi amfani da tumator busashshe yanda zaki sarrafashi shine saki wanke shi ki dafashi da ruwa siki markada ko jajjagawa

  6. Agwada lfy

    Dafa dukamatakin girki6 hoto

Ingredients

  1. shinkafa
  2. Kayan Mayi
  3. albasa
  4. Kayan Kanshi
  5. Dan dano da mr chef
  6. Ruwan nama
  7. Man gyada

Related Recipes

Cake triffle

Cake triffle

Creamy egg

Creamy egg

Cucumber and avocado smoothie

Cucumber and avocado smoothie

Spicy sandwich

Spicy sandwich

Kwai me gardi

Kwai me gardi

Eggless pancake

Eggless pancake

Kusan samonbita

Kusan samonbita

Miyan yakuwa da gyada

Miyan yakuwa da gyada