Milkshake (Hausa Version)

Source : Dafarko Ki Zuba Icecream Naki A Cikin Blender Sai Ki Zuba Madaran Ruwa A Kai Bayan Kin Zuba Sai Kiyi Blending Nashi Kamar Na Minti Uku 3 Kina Gama B...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : June 25, 2026

Step:

  1. Dafarko ki zuba icecream naki a cikin blender, sai ki zuba madaran ruwa a kai, bayan kin zuba sai kiyi blending nashi kamar na minti uku (3),Kina gama blending nasa sai ki ajiye a gefe

  2. Nayi decorating glass cup dina ne da caramel syrup kafin na dauko icecream dina danayi blending na zuba a cikin cup din, Bayan na zuba a cup din sai na dauko caramel din na Dan kara zubawa a kai.

  3. Bayan na ajiye whipped cream din sai na Bude oreo biscuit dina na raba shi zuwa biyu sai na ajiyesu a kan milkshake din kafin na dauko maltesers nayi arranging a kai.

  4. Note:ba dole sai kinyi amfani da oreo ba, da maltesers.zaki iya amfani da duk chocolate da kike dashi and kuma one last thing ba dole sai kinyi amfani da whipped cream ba saboda zai iya zama da tsada a wajen da kike, so zaki iya using different abubuwa na decorating milkshake naki

  5. Ga samples na oreo,caramel syrup,maltesers

    Milkshake (Hausa Version) recipe step 5 photo Milkshake (Hausa Version) recipe step 5 photo Milkshake (Hausa Version) recipe step 5 photo

Ingredients

  1. Icecream
  2. Whipped cream
  3. Oreo biscuits
  4. Malteser’s
  5. Caramel syrup

Related Recipes

Grilled chicken

Grilled chicken

Roasted eggplant open cheese Toasties

Roasted eggplant open cheese Toasties

Edikaikong

Edikaikong

Vegetable Teheri from UP

Vegetable Teheri from UP

Pepper soup

Pepper soup

Sugar free Apple Dates and Walnut milk shake

Sugar free Apple Dates and Walnut milk shake

Chicken Fajita

Chicken Fajita

Coconut porridge

Coconut porridge