Source : Zaki Wanke Tsamiyarki Ki Zuba Ruwa Kisa Citta Cardamon Cinnamon Kaninfari Saiki Tafasa Idan Ya Tafasa Sosai Saiki Sauke Ki Barshi Ya Sha Iska Saiki Tace...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by zhalphart kitchen
at : June 1, 2026
Step:
Zaki wanke tsamiyarki ki zuba ruwa kisa citta,cardamon,cinnamon,kaninfari saiki tafasa idan ya tafasa sosai saiki sauke ki barshi ya sha iska saiki tace kisa sugar ki juya saiki saka a fridge yayi sanyi
Ingredients
Tsamiya
Citta,kaninfari,cardamon,cinnamon
Sugar
Related Recipes
Cheesy white sauce gratin with chicken and kabocha
Crispy roast potatoes with Rosemary -- Ostara Mar 20-23