Source : Zaki Gyara Kwakarki Ki Cire Bakin Bayanta Ki Gurzata A Abin Gurza Carrot Amma Wajen Kanana Saiki Zuba A Tukunya Kisa Ruwa Dai Dai Ki Zuba Sugar Ki Barsh...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by zhalphart kitchen
at : May 21, 2026
Step:
Zaki gyara kwakarki ki cire bakin bayanta ki gurzata a abin gurza carrot Amma wajen kanana saiki zuba a tukunya kisa ruwa dai dai ki zuba sugar ki barshi ya tafasa kmr 10mibute saiki zuba madara ki juya sosai kmr 3minute saiki sauke ki barshi yasha iska saiki zuba vanilla extract kadan kisa a fridge yayi sanyi shikenan enjoy