Samosa

Source : Ki Zuba Mai Kadan A Kasko Saiki Zuba Albasa Gishiri Ki Barsu Su Soyu Sama Sama Saiki Zuba Nama Maggi Citta Kori Ki Juya Ki Kara Ruwa Kadan Ya Dahu ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : August 5, 2026

Step:

  1. Ki zuba mai kadan a kasko saiki zuba albasa, gishiri ki barsu su soyu sama sama. Saiki zuba nama, maggi, citta, kori ki juya ki kara ruwa kadan ya dahu.

  2. Ki kwaba fulawa da ruwa kadan ki ajiye gefe.

  3. Ki dauko pastry sheet ki Zuba nama saiki lankwasa ki shafa fulawa saiki like. Haka zakiyi tayi harki gama. Saiki soya a mai mai zafi. Amma karki cika wuta sosai.


Ingredients

  1. Pastry sheets
  2. Nikakken nama
  3. Mai
  4. Albasa
  5. Ataruhu
  6. Maggi
  7. Gishiri
  8. Curry powder
  9. Man suya

Related Recipes

Easy Strawberry popsicle

Easy Strawberry popsicle

Homemade Bakery Style Biscuits

Homemade Bakery Style Biscuits

Zobo

Zobo

Lemon shish tawook

Lemon shish tawook

Khajur Barfi

Khajur Barfi

Marble Pandan Butter Cake

Marble Pandan Butter Cake

Bacon wrapped cheddar Brats

Bacon wrapped cheddar Brats

Mango Mousse  With 3 jelly

Mango Mousse With 3 jelly