Shinkafa da miya da salad

Source : Ki Wanke Shinkafar Ki Sae Ki Dora A Wuta Idan Ta Tafasa Sae Ki Wanke Ta Ki Mayar Ta Wuta Ki Zuba Ruwa Ya Haye Kanta Idan Ta Tso Tse Sae Ki Saukeki Tafas...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : May 15, 2026

Step:

  1. Ki wanke shinkafar ki sae ki dora a wuta idan ta tafasa sae ki wanke ta ki mayar ta wuta ki zuba ruwa ya Haye kanta idan ta tso tse sae ki sauke

    Shinkafa da miya da saladmatakin girki1 hoto
  2. Ki tafasa namanki ki markada Kayan miyanki sae ki dora a wuta idan suka tso tse sae ki zuba man gyada, sinadarin dandano,nama ki soyasu idan suka soyu sae ki tsai da ruwa idan ta dahu tayi kauri sae ki sauke

    Shinkafa da miya da saladmatakin girki2 hoto
  3. Ki wanke salad dinki, cocumber, timatir ki dafa kwanki sae ki yayyankasu ki bare kwanki sae ki saka man salad akae

    Shinkafa da miya da saladmatakin girki3 hoto Shinkafa da miya da saladmatakin girki3 hoto Shinkafa da miya da saladmatakin girki3 hoto
  4. Shikenan shinkafa ta kammala ayi sahur cikin nishadi da walwala

    Shinkafa da miya da saladmatakin girki4 hoto

Ingredients

  1. Shinkafa Kofi biyu
  2. Tattasai
  3. Timatir
  4. Attaruhu
  5. Albasa
  6. Salad
  7. Man salad
  8. Cocumber
  9. Kwai
  10. Timatir
  11. Sinadarin dandano

Related Recipes

Orange juice

Orange juice

Oil rice

Oil rice

beef burger  chapal kabab

beef burger chapal kabab

Toasted bread

Toasted bread

Coated filled doughnuts

Coated filled doughnuts

Yema rolls

Yema rolls

Sinasir 2

Sinasir 2

Mango ice cream

Mango ice cream