Source : A Zuba Garin Kwame A Cikin Ruwa A Dama Da Dan Kauri Sai A Barshi Na Dan Mintuna Ya Jiku Bayan Yan Mintuna Sai A Dauko Shi A Tace Da Rariya Zagazaga Sai ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Ameenah Saidu
at : May 15, 2026
Step:
A zuba garin kwame a cikin ruwa a dama da dan kauri,sai a barshi na Dan mintuna ya jiku
Bayan yan mintuna,sai a dauko shi a tace da rariya zagazaga sai a zuba sukari,jolly jus da flavour sai a motse,sai a kulla a ledodi a sa a firij yayi kankara