Source : Zaki Fasa Kwai A Blender Kisa Sugar Da Salt Saiki Matse Lemon Tsami Ki Kunna Blender High Speed Sai Ki Dinga Zuba Mai Kadan Kadan Zakiga Yana Kauri Har ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by zhalphart kitchen
at : May 3, 2026
Step:
Zaki fasa kwai a blender kisa sugar da salt saiki matse lemon tsami ki kunna blender high speed sai ki dinga zuba mai kadan kadan zakiga yana kauri har kigama saiki zuba a kwalba ko wani abin ki sa a fridge