Masa da miya

Source : Ki Jajjaga Kayan Miyanki Da Albasa Ki Yanka Ki Wanke Alayyahunki Da Gishiri Ki Ajiye Kisa Mai Kadan A Tukunya Idan Ya Dauki Zafi Saiki Soya Kayan Miya...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : August 26, 2026

Step:

  1. Ki jajjaga kayan miyanki da albasa. Ki yanka ki wanke alayyahunki da gishiri ki ajiye.

  2. Kisa mai kadan a tukunya, idan ya dauki zafi saiki soya kayan miyanki sama sama tare dasu maggi da kayan kamshi. Ki zuba kazar da ruwa kadan, idan ya dahu saiki zuba alayyahu.


Ingredients

  1. Gasasshen naman kaza
  2. Ataruhu
  3. Albasa
  4. Tattasai
  5. Tumatir kadan
  6. Kayan dandano
  7. Kayan kamshi
  8. Alayyahu
  9. Mai

Related Recipes

Garlic Butter Crostini

Garlic Butter Crostini

Home made mint syrup

Home made mint syrup

Crepes

Crepes

Sweet poha

Sweet poha

Al kubus

Al kubus

Choc chip cookies

Choc chip cookies

Easy Strawberry Cheesecake Trifle

Easy Strawberry Cheesecake Trifle

Steamed Buns

Steamed Buns