Kananun gurasa mai hade aciki

Source : Zaki Hada Filawar Ki Da Duk Wani Gari Acikin Kayan Hadinki Sai Kisa Ruwan Dumi Da Kadan Kadan Har Sai Filawar Ta Hade Jikinta Kisashi A Wake Mai Dumi Ka...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : May 10, 2026

Step:

  1. Zaki hada filawar ki da duk wani gari acikin Kayan hadinki sai kisa ruwan dumi da kadan kadan har Sai filawar ta hade jikinta kisashi a wake mai dumi kamar na awa daya harsai. Ya Tasha

    Kananun gurasa mai hade acikimatakin girki1 hoto Kananun gurasa mai hade acikimatakin girki1 hoto Kananun gurasa mai hade acikimatakin girki1 hoto
  2. Kananun gurasa mai hade acikimatakin girki2 hoto Kananun gurasa mai hade acikimatakin girki2 hoto Kananun gurasa mai hade acikimatakin girki2 hoto
  3. Haga zai zama bayan ya tashi sai ki Dan tsakoro kadan ki mulmula a hannun ki ki Dan tabashi sai kisa muciya kimurza Dan kirage mishi kauri

    Kananun gurasa mai hade acikimatakin girki3 hoto Kananun gurasa mai hade acikimatakin girki3 hoto Kananun gurasa mai hade acikimatakin girki3 hoto
  4. Kayan cikin kuma zakisa mai a kasko kidan soya nikankan namanki dan Kayan kanshi da dandano sai ki sauki ki hada da yankankan albasa,tattasai da gurji sai kisa kwai aciki ki motsa sosai

    Kananun gurasa mai hade acikimatakin girki4 hoto
  5. Sai kisamu cokali mai yatso kidan chachchaka a takiya Dan Idan kinzo gasawa ciki ya gasu sosai

    Kananun gurasa mai hade acikimatakin girki5 hoto
  6. Sai ki dauko kabin ki da kika murza kisa hadin kwan aciki shikenan sai ki gasa abunki

    Kananun gurasa mai hade acikimatakin girki6 hoto Kananun gurasa mai hade acikimatakin girki6 hoto Kananun gurasa mai hade acikimatakin girki6 hoto

Ingredients

  1. cupi 2 flour
  2. Cokali 1 na siga
  3. cokali 1 na yeast
  4. Cokali 3 na mai
  5. cokali Gishiri rabin
  6. Sai ruwan dumi
  7. Kayna cikin
  8. Nikakkin nama
  9. Albasa 1 babba
  10. 4 Tattasai
  11. 1 Gurgi
  12. Kayan kanshi
  13. Da dandano
  14. 3 Kwai

Related Recipes

Pizza

Pizza

Spicy chicken

Spicy chicken

Chocolate sauce

Chocolate sauce

Sandwich

Sandwich

Rainbow cake

Rainbow cake

Crunchy buns

Crunchy buns

Vermicelli With Sugar

Vermicelli With Sugar

Lemon lemon zaki

Lemon lemon zaki