Nama da dankali

Source : Da Farko Zaki Yayyanka Dafaffan Naman Ki En Daidai Tare Da Dankalinki Soya Mai A Wuta Kisa Jajjagen Ki Motsa Ya Soyuki Yanka Koren Tattasa Da Albasa Kis...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 22, 2026

Step:

  1. Da farko zaki yayyanka dafaffan naman ki en daidai tare da dankalin

  2. Ki soya mai a wuta kisa jajjagen ki motsa ya soyu

  3. Ki yanka koren tattasa da albasa kisa a ciki, ki sa dandano da kayan qamshi, ki zuba nama ddankali. Ki soya kina motsawa.

  4. Ana iya ci da shinkafa


Ingredients

  1. Dafaffan Nama
  2. Dafaffan Dankalin turawa
  3. Jajjagen targu da tattasai
  4. Albasa
  5. Koren tattasai
  6. Dandano
  7. Kayan qamshi
  8. Man gyada

Related Recipes

Potato latkes

Potato latkes

Beef kebab

Beef kebab

Cucumber rolls

Cucumber rolls

Pizza

Pizza

Simple watermelon juice

Simple watermelon juice

Meatball cuppies

Meatball cuppies

Plantain wraps

Plantain wraps

Savoury Donuts

Savoury Donuts