Source : Ki Jika Wakenki Saiki Surfa Ki Wanke Tas Ki Zuba Ataruhu Tattasai And Albasa A Nuka Idan Aka Nuka Kisa Manja Mai Maggi And Salt Ki Stirring Dakyau...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Zeesag Kitchen
at : April 15, 2026
Step:
Ki jika wakenki saiki surfa ki wanke tas. Ki zuba, ataruhu, tattasai and albasa a nuka.
Idan aka nuka, kisa manja, mai, maggi and salt ki stirring dakyau saiki zuba a gwangwani.
Kisa ruwa a tukunya dai dai ki barshi yay zafi saiki zuba gwangwanayen ki rufe su su dahu.