Source : Zaki Cire Bayan Orange Dinki Ki Cire Kwallayen Saiki Zuba A Blender Ki Zuba Sugar Da Madara Ki Zuba Ruwa Sai Kiyi Blending Har Yayi Laushi Saiki Tace D...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by zhalphart kitchen
at : April 10, 2026
Step:
Zaki cire bayan orange dinki ki cire kwallayen,
Saiki zuba a blender ki zuba sugar da madara ki zuba ruwa sai kiyi blending har Yayi laushi saiki tace da rariya,kisa vanilla extract saiki kisa a fridge yayi sanyi