Dafadikar taliya

Source : Ki Wanke Attaruhunki Da Albasa Sae Ki Jajjagasu Ki Zuba A Tukunya Kisaka Mae Idan Suka Soyu Sae Ki Saka Sinadarin Dandano Sae Ki Tsaeda Ruwaidan Ruwan Y...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 5, 2026

Step:

  1. Ki wanke attaruhunki da albasa sae ki jajjagasu ki zuba a tukunya kisaka Mae idan suka soyu sae ki Saka sinadarin dandano sae ki tsaeda ruwa

  2. Idan ruwan ya tafasa sae ki zuba taliyar ki juya sae ki rufe idan ta kusa tso tsewa sae ki qara juya wa idan ta tso tse sae ki Saka kabejin ki shikenan sae ki rabawa iyali suci


Ingredients

  1. Taliya
  2. Man gyada
  3. AttaruhuAlbasa
  4. Sinadarin dandano
  5. Kabeji

Related Recipes

Pepper soup

Pepper soup

Mango ice cream

Mango ice cream

easy sponge cake

easy sponge cake

Easy breakfast

Easy breakfast

Egg sauce

Egg sauce

Fried yam and egg sauce

Fried yam and egg sauce

Shawarma

Shawarma

My signature okra soup

My signature okra soup