Miyan allayyahu

Source : Zaki Jajjaga Kayan Miyan Ki Ki Daka Gyadar Kisaiki Soya Mai Da Kayan Miya Kayan Kanshi Da Dandanosai Kisa Gyadarki Da Ruman Nama Da Dan Ruwaidan Gyadar ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 4, 2026

Step:

  1. Zaki jajjaga Kayan miyan ki,ki daka gyadar ki

  2. Saiki soya mai da Kayan miya,Kayan kanshi,da dandano

  3. Sai kisa gyadarki da ruman nama da dan ruwa

  4. Idan gyadar ta dahu saiki sa allayyahun ki ki dafashi na mintuna 5 shknn


Ingredients

  1. Kayan miya
  2. Gyada
  3. alayyahu
  4. Mai
  5. Dunkule
  6. gishiri
  7. Ruman nama

Related Recipes

Rainbow cake

Rainbow cake

Vegetable soup with Semovita

Vegetable soup with Semovita

Jollof vegetable couscous

Jollof vegetable couscous

Simple way to peeled your beans

Simple way to peeled your beans

Carot Jollof rice

Carot Jollof rice

Cake

Cake

Kunun kwakwamangoro da dabino

Kunun kwakwamangoro da dabino

Egg wrap

Egg wrap